IQNA - An bude wani baje koli da ke mayar da hankali kan kur’ani mai tsarki da kuma al’adu da tarihinsa a fanin fadada masallacin Harami na uku jim kadan bayan kammala aikin hajjin shekarar 2025.
Lambar Labari: 3493405 Ranar Watsawa : 2025/06/12
Tehran (IQNA) bayan kwashe tsawon watanni biyar an bude babban masallacin Juma’a na birnin Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3485108 Ranar Watsawa : 2020/08/21